(ABNA24.com) Wakilin na kasar Rasha ya gabatar da jawabi ne ta hanyar bidiyo daga nesa a taron da kwamitin tsaron MDD yake yi akan kuduri mai lamba 2231 na yarjejeniyar Nukiliyar Iran.
Wakilin na kasar Rasha, ya bayyana takaicinsa akan yadda sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo bai tsaya domin ya saurari ra’ayin wasu ba, yana mai cewa; Halayyar Amurka ce rashin kashe kunne ta saurari ra’ayoyin da ba nata ba.
342/